Wednesday, 6 December 2017

"PDP power APC yunwa">>inji A'isha Haruna Kalo


Tauraruwar fina-finan Hausa, A'isha Haruna Kalo, ta saka wannan hoton na tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar daya koma jam'iyyar PDP daga APC  tare da shugaban kungiyar. Ahmed Makarfi, inda ta nuna goyon baya ga jam'iyyar ta PDPn ta hanyar rubuta "PDP power APC yunwa", aikuwa da alama wasu masoyanta abin baimusu dadiba.Nan wasu suka fara fadin cewa basu yadda da wadannan kalamai nataba.

Gadai wasu daga cikin ra'ayoyin mutane akan wannan batu:


No comments:

Post a Comment