Friday, 8 December 2017

"Rahama Sadau jinin jikina ce">>inji Umar M. Sharif

A jiyane korarriyar, fitacciyar jarumar fina-finan Hausa Rahama Sadau tayi murnar zagayowar ranar haihuwarta, a sakon da ya aike mata na taya murna, abokin aikinta, Umar M. Sharif ya bayyanata a matsayin jinin jikinshi, kamar yanda ake iya gani a hotonnan na sama.Umar ya rubuta "Ina tayaki murnar zagayowar ranar haihuwarki jinin jikina". 

No comments:

Post a Comment