Monday, 25 December 2017

Rahama Sadau ta taya masoyanta murnar Kirsimeti

 Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau ta taya masoyanta kiristoci murnar ranar kirsimeti, Rahamar ta saka wadannan hotunan a dandalinta na sada zumunta da muhawara inda ta rubuta cewa tana taya murnar ranar kirsimeti.


No comments:

Post a Comment