Saturday, 30 December 2017

Rahama Sadau ta taya 'yar uwarta A'isha murnar zagayowar ranar haihuwarta

Korarriyar fitacciyar jarumar fina-finan Hausa, Rahama Sadau ta taya 'yar uwarta, A'isha Sadau murnar zagayowar ranar haihuwarta, Rahamar ta saka wadannan kyawawan hotunan na A'isha a dandalinta na sada zumunta da muhawara ta kuma tayata murna.
Muna taya A'isha murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka.

No comments:

Post a Comment