Friday, 1 December 2017

Rahama Sadau 'yar kwalisa

Fitacciyar, korarriyar jarumar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wannan hoton nata sanye da doguwar riga, rike da kugu, daya kayatar, saidai kai ba dankwali. 

Rahamar dai taje kasar Cyprus inda ake tsammanin zatayi watanni uku acan kamin ta dawo, saidai a 'yan kwanakinnan biyu da suka gabata, Rahamar taje kasashen Turkiyya da garin Dubai na hadaddiyar daular larabawa.

No comments:

Post a Comment