Thursday, 21 December 2017

Ranar Juma'a ta sama za'a daura auren Nomisgee

Tauraron me gabatar da shirye-shirye na gidan talabijin din Arewa24, Aminu Abba Umar wanda aka akafi sani da Nomisgee zai zama ango da amaryarshi Fatima ranar juma'a ta sama, 29 ga watan Disamba.A wata sanarwa daya fitar yace yana gayyatar masoyanshi zuwa wajan daurin auren nashi, muna tayashi murna da fatan Allah yasa ayi lafiya.No comments:

Post a Comment