Saturday, 30 December 2017

Rashida Mai Sa'a na murnar zagayowar ranar haihuwarta

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa kuma me baiwa gwamnan jihar Kano, shawara akan harkokin mata, Rashida Adam Mai Sa'a na murnar zagayowar ranar haihuwarta, muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka.
No comments:

Post a Comment