Wednesday, 27 December 2017

Rashida Mai sa'a ta birge a wadannan hotunan nata

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, me baiwa gwamnan jihar Kano, shawara a kan harkokin maya, Rashida Adam wadda akewa alakabi da Mai sa'a kenan a wadannan hotunan nata data sha kwalliyar zamani kuma tayi kyau.Hotunan sun birge sosai, muna mata fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment