Sunday, 3 December 2017

Rashin Godiya Ne Idan Har Na Sake Tsayawa neman wani mukamin siyasa a zaben 2019

Rashin Godiya Ne Idan Har Na Sake Tsayawa Takara A 2019 
Gwamnan jihar Borno, Kashim Shettima ya bayyana cewa butulci ne ga Ubangiji da kuma al'ummata idan har na nemi sake tsayawa takarar wata kujerar siyasa a 2019.


Gwamnan ya ce, da zarar ya kammala wa'adinsa, zai koma jami'a don ya kammala digirin dakta tare kuma da koyon harshen Faransanci wanda yake sha'awa a rayuwarsa.
rariya

No comments:

Post a Comment