Thursday, 7 December 2017

Sa'adiya Kabaa a Saudiya inda taje aikin Umrah

Tauraruwar fina-finan Hausa, Sa'adiya Kabala kenan a kasa me tsari, inda take aikin Umrah, muna mata fatan Alheri da kuma Allah karba Ibada yasa ta dawo gida lafiya.
No comments:

Post a Comment