Friday, 8 December 2017

Sa'adiya Kabala ta yiwa masoyanta barka da juma'a daga kasa me tsarki

Jarumar fina-finan Hausa, Sa'adiya Kabala kenan a kasa me tsarki inda take inda take aikin Umrah, ta yiwa masoyanta barka da Juma'a. Muna mata fatan Alheri.No comments:

Post a Comment