Tuesday, 26 December 2017

Sa'aiya Kabala 'yar kwalisa

Jarumar fina-finan Hausa, Sadiya kabala tayi kyau a wadannan hotunan nata da suka kayatar da mutane, Sa'adiyar dai bata dade da dawowa daga kasar Saduiyya ba inda taje aikin Umrah.


Muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment