Sunday, 24 December 2017

Saboda zuwa gurin Maulidi: An yiwa Adam A. Zango addu'a ta musamman daga kasar Jamus

A makon daya gabatane muka ji labarin yanda Adam A. Zango da Aminu Alan waka suka halarci gurin wani Maulidi , a garin Kano inda har abin ya jawo cece-kuce, to a yau dalilin zuwa gurin Maulidi da Adam7n yayi, wani alaramma daga kasar Jamus yayimai addu'a ta musamman.A wannan budiyon na kasa, za'aji alaramman daga kasar Jamus ya kira sunan Adam A. Zangon yana mai addu'ar neman gafara da kuma Allah ta sakamai da Alheri.No comments:

Post a Comment