Saturday, 2 December 2017

Sanata Shehu Sani ya kaiwa Muhammad Indimi ziyara a gidanshi dake kasar Sudan

Sanata shehu Sani, me wakiltar Kaduna ta tsakiya kenan tare da attajirin dan kasuwa, surikin shugaban kasa, Alhaji Muhammad Indimi, Sanatan ya kaiwa Indimin ziyarane a gidanshi dake kasar Sudan a lokacin daya kai ziyara can.
Sanata Shehu Sani cikin satin daya gabata, ya dauki nauyin wasu matsa zuwa kasar Sudan din dan yin karatu.No comments:

Post a Comment