Wednesday, 13 December 2017

Sani Danja laifin me kayi: Irin wannan kallo haka?

Tauraron fina-finan Haisa da turanci, Sani Musa Danja kenan a wannan fastar sabon fim din turanxin da yayi me suna" Wives on strike" watau mata sunyi yaji, irin yanda Danjan yake kallon matar tashi a wannan fastar abin gwanin dariya, irin me laifi dinnan yana neman afuwa.
No comments:

Post a Comment