Tuesday, 5 December 2017

Sani Danja ya fitar da sabuwar waka

Tauraron fina-finan Hausa da turanci, Sani Musa Danja, Zaki, ya fitar da wata sabuwar waka me suna "Birkita Kaji", kamar yanda ake gani a hotonnan na sama, fastar wakar kenan.

No comments:

Post a Comment