Saturday, 30 December 2017

Sani Musa Danja tare da wata abokiyar aikinshi

Tauraron fina-finan Hausa da turanci kuma mawaki, Sani Misa Danja kenan a wannan hoton nashi tare da wata abokiyar aikinshi ta kudancin kasarnan da suka dauki hoto tare, hoton nasu ya kayatar.


No comments:

Post a Comment