Wednesday, 20 December 2017

Sarkin Kano, M. Sanusi na II tare da danshi Aminu daya zama dan sanda suna yanka kek din murna

Me martaba sarkin Kano, Muhammad Sanusi na II kenan da danshi Aminu, daya zama dan sanda kwanannan tareda wasu su uku da sukayi karatun dansandan tare a makarantar horar da 'yan sanda ta birnin Jos, suke yanka kek dan murnar zama 'yan sandan da sukayi.


Aminu dai ya zama dan sanda a makon daya gabata inda labarin ya matukar kayatar da mutane, muna tayasu murna da kuma fatan Allah ya bada sa'a.
No comments:

Post a Comment