Friday, 29 December 2017

Shin kodai Maryam Yahaya Bakatsiniyace?

Jarumar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan a wannan hoton nata data saka tambarin jihar Katsina a kanshi, wannan yasa wasu suka fara tambayar ko 'yar jihar katsinarce?.
No comments:

Post a Comment