Saturday, 16 December 2017

Shugaba Buhari da sauran shuwagabannin Afrika na halartar taron kungiyar cigaban yankin Afrika ta yamma, ECOWAS a Abuja

 Shugaban kasa kasa, Muhammadu Buhari kenan a gurin taron kungiyar cigaban kasashen yankin  Afrika ta yamma, ECOWAS karo na hamsin da biyu dake Gudana yau a Abuha, Shuwagabannin kasashen Ghana, Nana Akufo Addo dana Benin Republic, Patrice Talon dana Mali, Ibrahim Boubakar Keita na daga cikin wadanda suka halarci wannan taron.


No comments:

Post a Comment