Sunday, 17 December 2017

Shugaba Buhari da sauran shuwagabannin Afrika a gurin taron ECOWAS

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari tare da sauran shuwagabannin Afrika da auka hada dana kasar Laberiya, Nijar, Ghana dadai sauransu, shuwagabannin sun hadune jiya a gurin taron kungiyar habaka tattalin arzikin kasashen Afrika ta yamma, ECOWAS, da aka gudanar a otaldin Transcorps Hilton dake Abuja.


No comments:

Post a Comment