Wednesday, 13 December 2017

Shugaba Buhari a gurin taro kan dumamar yanayi a kasar Faransa

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a gurin taron "One Planet" da aka gudanar jiya a kasar Faransa wanda ya mayar da hankali akan matsalolin  dumamar yanayi da kuma yanda za'a magancesu.Munawa shugaba Buhari da tawagarshi fatan Allah ya dawo dasu gida lafiya.

No comments:

Post a Comment