Thursday, 14 December 2017

Shugaba Buhari tare da shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron

Shugaban kasa Muhammadu Buhari kenan a tare da shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron a yayin taro kan dumamar yanayi da shugaba Buharin ya halarta a can kasar ta Faransa shida tawagarshi.
No comments:

Post a Comment