Wednesday, 13 December 2017

Shugaba Buhari tare da takwaranshi na kasar Faransa

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari tare da shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron kenan jiya a gurin da shugaban na faransa ya shiryawa shuwagabannin Duniya su hamsin da suka halarci taro akan dumamar yanayi liyafar cin abinci.Shugaba Buhari na daya daga cikin shuwagabannin da suka halarci taron. 

No comments:

Post a Comment