Friday, 22 December 2017

Shugaba Buhari ya amshi bakuncin wata kungiya dake goyon bayan harkar gwamnati

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya amshi bakuncin wata kungiya dake goyon bayan harkokin gwamnati yau, Juma'a a fadarshi dake Abuja, Sakataren gwamnati Boss Mustafa na daya daga cikin wadanda suka tarbi bakin.


No comments:

Post a Comment