Thursday, 21 December 2017

Shugaba Buhari ya amshi bakuncin kungiyar lauyoyi ta kasa

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya amshi bakuncin kungiyar lauyoyi ta kasa, yau, a fadarshi dake Abuja inda suka mikamishi katin taya murnar zagayowar ranar haihuwarshi, haka kuma lauyoyin sun mikawa shugaba Buhari wani zane na musamman da aka mishi.

No comments:

Post a Comment