Monday, 11 December 2017

Shugaba Buhari ya bar Daura zuwa Kano inda zai hau jirgi zuwa kasar Faransa

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan lokacin da yake tashi daga garin Daura zuwa Kano inda zai hau jirgi da tawagarshi zuwa kasar Faransa inda zai halarci taro akan dumamar yanayi.
Jirgin shugaban kasar kenan dake jiranshi a filin jirgin sama na Malam Aminu Kano.

No comments:

Post a Comment