Saturday, 16 December 2017

Shugaba Buhari ya cika shekaru 75 da haihuwa

Gobe, Lahadi idan Allah ya kaimu, 17 ga watan Disamba, Shugaban kasa, Muhammadu Buhari yake cika shekaru saba'in da biyar da haihuwa, muna taya Baba Buhari murna da fatan Allah ya kara lafiya da nisan kwana me amfani.No comments:

Post a Comment