Monday, 4 December 2017

Shugaba Buhari ya dawo daga kasar Jordan

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo gida Najeriya, yau, bayan daya halarci taro akan gano hanyar magance ta'addanci a kasar Jordan, gwamnonin jihohin Kogi, Da Osun da sauran manyan jami'an gwamnatine suka tareshi a filin jirgi.

No comments:

Post a Comment