Sunday, 10 December 2017

Shugaba Buhari ya gana da gwamnan jihar Katsina

A yammacin jiyane shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari tare da tawagarshi, sunyi tattaunawar ne a asirce, bayan kammala ganawar tasu, manema labarai sun tuntubi gwamnan jihar katsinar dangane da abinda suka tattauna akai shi da shugaban kasa amma bai bayyana musu ba.Kawai dai yace sun tattauna batutuwan da suka shafi cigaban jihar Katsina da kuma wasu batutuwa da suka shafesu.

No comments:

Post a Comment