Friday, 15 December 2017

Shugaba Buhari ya gana da shuwagabannin kungiyoyin kasashen Afrika a fadarshi

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya amshi bakuncin shugaban kungiyar kasashen yammacin Afrika, ECOWAS, Marcel A De Souza, a fadarshi dake Abuja, Yau Juma'a, a cikin wannan hoton akwai shugaban ma'aikata, Abba Kyari da karamar ministar harkokun kasashen waje, Khadija Bukar Abba.Haka kuma, a yau din dai, shugaba Buhari ya gana da shugaban kungiyar hadin kan kasashen Afrika, AU, Musa Faki Mahamat, afadarshi dake Abuja.No comments:

Post a Comment