Wednesday, 20 December 2017

Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisar koli a yau

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya jagoranci zaman majalisar zartarwa ta kasa wanda aka sabayi duk ranar laraba, shugaban ya kuma rantsar da wasu sabbin mayan sakatarorin gwamnati a gurin taron.No comments:

Post a Comment