Wednesday, 6 December 2017

Shugaba Buhari ya sauka a jihar Kano

Shugaban kasa, Muhammadu Buari ya isa jihar Kano inda zai yi ziyarar aiki ta kwanaki biyu, a lokacin ziyarar tashi, shugaban kasar zai kaddamar da ayyukan da gwamnatin jihar tayi da kuma duba wadanda ake kan aikinsu guda goma sha hudu.

Bayan saukarshi a filin jirgi, shugaban kasar ya wuce fadar me martaba sarkin Kano, Muhammad Sanusi na II.No comments:

Post a Comment