Sunday, 31 December 2017

Shugaba Buhari zaiyi jawabin sabuwar shekara, gobe da karfe 7 na safe

Gobe idan Allah ya kaimu daya ga watan Janairun sabuwar shekarar 2018, da misalin karfe 7 na safe, shugaban kasa, muhammadu Buhari zai yiwa 'yan kasa jawabin sabuwar shekara na musamman a gidan talabijin na kasa, NTA da kuma gidan Rediyo na kasa, FRCN.A wata sanarwa dame magana da yawun shugaban kasar, Malam Garba shehu ya fitar, ya bukaci masu gifajen rediyo da na talabijin masu zaman kansu dasu jona dana kasar wanda anan ne shugaba Buharin zaiyi jawabi.

Allah ya kaimu lafiya.

No comments:

Post a Comment