Saturday, 9 December 2017

Shugaban kasa, MC Tagwaye, tare da masu bashi shawara

Fitaccen me kwaikwayar muryar shugaban kasa, Muhammadu Buhari yana barkwanci, watau MC Tagwaye kenan tare da masu baiwa shugaban kasar shawara ta fannin watsa labarai, Malam Garba Shehu da Femi Adesina.
No comments:

Post a Comment