Thursday, 7 December 2017

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da malamai da shuwagabannin al'umma na jihar Kano

A ziyararshi da yaci gaba dayi a yau, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da wasu shuwagabannin addini da kuma sauran shuwagabannin al'umma na jihar kano, ana saran ayau shugaban kasar zai duba aikin gadar kasa da ake gudanarwa ta kofar Ruwa.No comments:

Post a Comment