Sunday, 10 December 2017

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ziyarci gonarshi a garin Daura

A yaune shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya ziyarci gonarshi dake garin Daura, shugaban yace yana ziyarar wannan gonar tashine kamin ranar Talata ya tafi kasar Faransa wajan taro kan dumamar yanayi.Ya kuma ce yana noma anfanin gona daban -daban hade da kiwon dabbobi kuma yana fatan hakan zaisa a samu koda mutum daya ne dan Najeriya da hakan zai karfafa mishi gwiwa wajan shiga harkar noma.

Yace fatanshi shine Najeriya ta rika noma abinci da zata ciyar da kanta dashi.

No comments:

Post a Comment