Saturday, 23 December 2017

Shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron na ziyara a kasar Nijar

Shugaba Issoufou Mahamadou ya tarbi takwaransa Emmanuel Macron na kasar Faransa a fadarsa, a ci gaba da ziyarar aiki ta kwanaki biyu da Shugaba Macron ke yi a Nijar.


Dw-hausa.

No comments:

Post a Comment