Wednesday, 20 December 2017

So salo-salo: Kalli yanda ya daga masoyiyarshi sama: Abin ya dauki hankulan mutane

Da alama anata kara samun cigaba ta fannin soyayya a tsakanin mutanen mu, anan ma wasu masoyane da suka dauki wani hoto daya matukar dauki hankulan mutane, namijinne ya dauki masoyiyartashi sama cak.

Irin wannan salon soyayyar dai sabon abune a gurin hausawa, musamman irin yanda ake nunawa Duniya ba tare da jin komaiba, mundai saba ganin irin hakanne a kasashen Indiya da kuma kudancin kasarnan.
No comments:

Post a Comment