Friday, 1 December 2017

Sojoji sun sarawa kare a kasar China

Wannan wani karen sojojine a can kasar China da ya daga kafafuwanshi na gaba yana sarawa wasu sojojin kasar da suka ajiye aiki, suma sojojin sun sara mai, abin ya kayatar sosai.

Picture:bbc

No comments:

Post a Comment