Thursday, 28 December 2017

Soyayya iya soyayya: Ango rike da Amaryashi kamkam

Wani Ango da amaryarshi kenan a wannan hoton nasu da suka dauka lokacin bikin aurensu daya kayatar, muna musu fatan Alheri da Allah ya bada zuri'a dayyiba.


No comments:

Post a Comment