Tuesday, 5 December 2017

Soyayya ruwan zuma:Wannan hoton ya dauki hankula

Yanda wannan Angon ya rungume Amaryarshi cikin babbar riga a wannan hoton ya dauki hankulam mutane sosai, wasu sun yaba wasu kuwa cewa sukayi irin wannan hoto be kamata su nunawa Duniya shiba.
Muna musu fatan Alheri da kuma Allah ya Albarkaci auren.

No comments:

Post a Comment