Tuesday, 26 December 2017

"Soyayya ta har abada gareki diyata">>Sadiq Sani Sadiq tare da diyarshi

Tauraron finfinan Hausa, Sadiq Sani Sadiq kenan tare da kyakkyawar diyarshi, a wannan hoton, sadik din ya saka hoton a dandalinshi na sada zumunta da muhawara inda ya bayyana cewa yanawa diyar tashi so na har abada.Muna musu fatan Alher, Allah ya raya. 

No comments:

Post a Comment