Tuesday, 19 December 2017

Taba kidi-Taba karatu: Adam A. Zango da Aminu Alan waka sun halarci gurin Maulidi

Tauraron finafinan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango tare da tauraron mawaki Aminu Alan waka da wasu abokan aikinsu sun halarci gurin Wani Maulidi da akayi a unguwar Rimin-Kebe, Kano.
Anga Adam A. Zangon da shigar farar jallabiya da kuma rawani. A wannan hoton bidiyon na sama Adamunne yake yin wakar yabon Annabi(S.A.W)  a gurin maulidin. Wata makarantace dai ta gayyaci taurarin zuwa gurin.


No comments:

Post a Comment