Sunday, 17 December 2017

Tauraron dan kwallon kafa Thierry Henry yazo Najeriya

Tsohon tauraron dan kwallon kafa Thierry Henry yazo Najeriya, a yau, dan wasan wanda ya bugawa kungiyar kwallon kafa ta Arsenal wasa a lokacin da yake ganiyarshi yayi suna sosai wajan cin kwallaye da iya zari ruga.


Kamfanin yin giya na Guinness ne ya kawoshi Najeriyar dan ya kayatar da masu hulda dashi.
 

No comments:

Post a Comment