Sunday, 31 December 2017

Tsohon dan kwallon Najeriya, Peter Rufai yakai ziyara jihar Kebbi

Tsohon tauraron dan kwallon Najeriya, Peter Rufai yaje jihar Kebbi a satin daya gabata, inda ya duba Matasa, 'yan kwallo da gwamnatin jihar zata zaba, ta dauki nauyinsu dan kaisu makarantun horar da 'yan kwallo daban-daban na Najeriya don su kara kwarewa.Uwar gidan gwamnan jihar Kebbin Dr. Zainab S. Bagudu ta bayyana cewa, Peter Rufai da matarshi sun kaimata ziyara a Ofishinta inda suka gana akan batutun cigaban harkar kwallon.


No comments:

Post a Comment