Saturday, 16 December 2017

Tsohon hoton Atiku Abubakar da matarshi Titi da aka dauka shekaru 45 da suka gabata

Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma wazirin Adamawa, Alhaji Atiku Abubakar kenan tare da matarshi Titi a wannan toshon hoton nasu da rahotanni suka bayyana cewa an daukeshi tun shekarar 1972, shekaru arba'in da biyar kenan da suka gabata.


Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment