Saturday, 23 December 2017

Tsohon hoton Mansurah Isah da yayarta

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, matar Sani Musa Danja, Zaki, kenan a wannan hoton nata ita da yayarta, wancan hoton na sama tsohon hotonsune lokacin suna yara, Mansurahce a hannun hagu sanye da dabkwali, sannan a hoton kasa kuma gasunan lokacin sun girma.


Masu iya magana dama na cewa a kwana a tashi watarana jariri Angone.

Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment