Tuesday, 19 December 2017

Tsohuwar tauraruwar fim din Hausa, Zahara'u Shata na murnar zagayowar ranar haihuwar 'ya 'yanta

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Zahara'u Shata na murnar zagayowar ranar haihuwar 'ya'yanta, Namijin shekaru hudu ta macen shekaru biyu, muna musu fatan Alheri, Allah ya rayasu yawa rayuwar albarka da sauran yaran musulmi baki daya.No comments:

Post a Comment