Thursday, 21 December 2017

Tsohuwar tauraruwar fim din Hausa, Safiya Musa ta haihu

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Safiya Musa ta haihu, anan Safiyarce tare da mijinta da jaririyar data haifa da kuma dansu, muna musu fatan Alheri da Allah ya raya.


No comments:

Post a Comment